in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Amina Jummai Gimba
2013-08-02 14:42:41 cri

Wata baiwar Allah, Uwa da ta samu da samun kyautar Allah na da mai lalurar raguwar tunani da ake kira da turanci AUTISM. Wannan bai sa ta karaya ba a'a sai ma ta samu karfin gwiwwa har ta kafa cibiyar musamman domin taimaka ma sauran yara masu wannan lalura.

Bakuwar tamu ta bayyana sunan ta da kuma wassu bayanai da suka shafe ta, da fatan zaku biyo mu domin jin wace ita.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China