in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hajiya Zuwaira Gambo
2013-06-26 17:15:26 cri
Hajiya Zuwaira Gambo wata mace ce da ta dade tana aiki tare da kungiyoyin inganta cigaban mata da matasa a Nigeriya, abin da yasa ta kafa nata kungiya mai zaman kanta domin taimaka ma mata da suka tsinci kansu a cikin wani mawuyacin hali na rayuwa.

Wannan kokarin nata ya sa ta himmatu wajen ganin kungiyar nata ta samar da abin dogaro da kai ga mata musammam ma a zamanin da ake ciki na rashin isassun ayyukan yi da na more rayuwa.

Shirin In Ba Ku Ba Gida yana farin cikin gayyato wannan jaruma a fagen inganta cigaban mata da matasa a Nigeriya, ta kuma yi ma abokiyar aikinmu Fatimah Jibril bayani.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China