in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jam'iyyar kwaminis ta Sin tana da karfin gudanar da mulkin kasar yadda ya kamata, in ji firaministan kasar Kenya
2012-11-14 15:20:31 cri
Kwanan baya, firaministan kasar Kenya Raila Odinga ya yi hira da wakilinmu a birnin Nairobi, hedkwatar kasar, inda ya yi imani da cewa, jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin tana da karfin gudanar da mulkin kasar yadda ya kamata, ya ce, zaben sabbin shugabannin kasar Sin ya jawo hankalinsa sosai, domin aka mika mulki bisa hanyar da ta dace. Zaben da aka yi ya bayyana burin dukkan jama'ar kasar. Wannan tsari ya zo daidai da yadda za a cancanci gudanar da harkokin mulkin kasar ma fi yawan jama'a a duniya. Kuma yana fatan wannan babban taro zai tsai da jerin matakai ciki har da manufar kara hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afrika. Kuma ya ce, Sin na fuskantar wani muhimmin lokaci, da kuma bayyana fatan alheri ga jam'iyyar JKS da jama'ar kasar Sin. (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China