in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara bikin rufe babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 18
2012-11-14 09:31:02 cri
Yau Laraba 14 ga wata, an fara bikin rufe babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 18 a nan birnin Beijing, yayin bikin rufe taron, za a zabi mambobin sabon kwamitin tsakiya da na sabon babban kwamitin ladabtarwa, kana za a zartas da kudurin da ya shafi rahoton da kwamitin tsakiya karo na 17 ya gabata, kuma za a zartas da kudurin rahoton babban kwamitin ladabtarwa na kwamitin tsakiya, kazalika, za a zartas da kuduri game da gyararrun dokokin kundin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China