in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamata ya yi a yi koyi da fasahohin da kasar Sin ta amfani da su wajen inganta rayuwar al'ummar kasa
2012-11-13 15:53:30 cri






An yi kira ga shugabannin Afirka da sauran shugabannin kasashe, da su yi koyi da fasahohin da kasar Sin ta amfani da su wajen inganta rayuwar al'ummomin kasashensu.

Dr. Otaki Osana Alanana, malami a jami'ar Abuja da ke tarayyar Najeriya ne ya bayyana hakan yayin wata zantawa da wakilin sashen hausa na CRI da ke Abuja, wato Danladi.

Dr. Otaki Osana Alanana ya kuma bayyana irin matakai da kwarewar da kasar Sin ta yi amfani da su wajen tinkarar duk wasu kalubale da suka kunno kai a kasar.

Ga yadda hirar tasu ta kasance…..

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China