in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a bude tashar Intanet ta labaru kan babban taro na 18 na wakilan JKS a ranar 1 ga Nuwamba
2012-10-31 19:39:40 cri

Za a bude tashar Intanet ta watsa labaru kan babban taro karo na 18 na wakilan Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin wato www. cpcnews.cn a gobe 1 ga watan Nuwamba.

An ba da labarin cewa, wannan tashar Intanet za ta bayar da ajandar taron, labaru kan yadda ake gudanar da taron kana da sanarwoyi game da taron. Haka kuma tashar za ta samar wa manema labarai da masu duba shafin Intanet na gida da waje bayanai game da wannan baban taro cikin harshen Sinanci da Turanci. Bugu da kari, za a iya samun labaru kan tarihin tarurukan wakilan JKS, gami da ilmi kan jam'iyyar ta wannan shafin Intanet.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China