Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Kasar Sin ta yi kira a inganta hadin gwiwa domin yin gyare-gyare a fannonin da abin ya shafa
Ran 2 ga wata, a birnin London, hedkwatar kasar Birtaniya, an rufe taron koli da shugabannin kasashe mambobin kungiyar G20 suka yi kan harkokin kudi a karo na 2, inda shugabannin suka cimma daidaito a kan bai wa hukumar ba da lamuni ta duniya wato IMF da sauran hukumomin harkokin kudi na duniya karin kudi da inganta sa ido kan harkokin kudi
v Kasar Sin za ta taka muhimmiyar rawa a yayin taron koli na G20
A yayin taron, shugabanni masu halartar taron za su tattauna muhimman batutuwa iri iri, kamar yadda za a farfado da tattalin arzikin duniya da kara sa ido kan sha'anin kudi da yin gyare-gyare kan hukumomin kudi na duniya da dai makamatansu.
v Kasashen Sin da Amurka sun amince da inganta kyakkyawar dangantakar hadin gwiwa tsakaninsu a karni na 21
A gun ganawar, shugaba Hu Jintao ya buga take ga ci-gaban da aka samu a fannin inganta dangantakar dake tsakanin kasashen Sin da Amurka tun bayan da Obama ya zama sabon shugaban kasar ta Amurka
v Ana jiran samun daidaito tare da kasancewar sabani a gun taron koli na G20 kan sha'anin kudi
Za a kira taron koli a karo na biyu na kungiyar kasashe 20 wato G20 kan sha'anin kudi a gobe wato ran 2 ga wata a birnin London, babban birnin kasar Birtaniya, inda shugabanni daga muhimmai da sabbin kasashe da yankuna na duniya a fannin tattalin arziki za su tattauna kan dabarun tinkarar matsalar kudi.
v Kasashen Afrika na fata za a gabatar da moriyarsu a gun taron koli na kudi na kungiyar kasashe 20
An mayar da taron koli na kudi na kungiyar kasashe 20 da za a shirya a birnin London a matsayin wani muhimmin dandali da manyan kasashen duniya a fannin tattalin arziki za su yi shawarwari na bangarori da dama, da kuma neman hanyar warware matsalar kudi da ake fuskanta a yanzu
v Kasar Sin za ta hada kai da sauran kasashe don neman cimma tudun dafawa a taron koli na G-20
Cikin shirin yau za mu yi bayani kan ra'ayin gwamantin kasar Sin kan taron koli na kasashe masu karfin tattalin arziki na G-20 wanda za a fara yinsa gobe a birnin London, hedikwatar kasar Birtaniyya
v Kasar Sin za ta ba da gudummawarta bisa karfinta don tinkarar matsalar kudi ta duniya
A ran 2 ga watan Afrilu, za a kaddamar da taron koli na sha'anin kudi a karo na biyu a tsakanin shugabannin kungiyar kasashe 20 a birnin London na kasar Britaniya. Lokacin da matsalar kudi ta duniya ta zama annoba a duk duniya, kuma ake cikin mawuyacin hali a fannin tattalin arziki, kasashen duniya sun sa fatan alheri ga wannan taron koli