Darasi na 24 A Kantin Sayar da Litattafai

 Hira da CRI
 
  • Ina ne babban kantin littattafai yake? 哪儿 nǎr, wato ina, 有 yǒu, akwai, 大 dà, wato babba, 书 shū, littafi. 店 diàn, kanti, 书店 shūdiàn,kantin sayar da littattafai.
  • Ina son sayen wani }amus. 我要 wǒ yào, ina son yin wani abu. 买 mǎi, sayi. 本 běn, kalmar ma’auna yawan littattafai, an shafe kalma 一本 yīběn, wato ]aya ke nan. 字典 zìdiǎn, }amus.
  • Ina son sayen wani littafin ja-goranci na yin yawon sha}atawa a birnin Beijing. 我想 wǒ xiǎng, ina son yin wani abu. 买 mǎi, sayi. 本 běn, kalmar ma’auna yawan littattafi. 导游 dǎoyóu, ba da jagoranci wajen yawon sha}atawa. 手册 shǒucè, kasida.
  • Ina ake sayar da littattafan }agaggun labarai na Turanci? Lalle wannan kantin littattafai na da girma a zahiri, akwai benaye da dama a kantin. Ina ake sayar da littattafan }agaggun labarai na Turanci? Ka iya tambaya: 请问英文小说在几层卖?Qǐngwèn Yīngwén xiǎoshuō zài jǐ céng mài? 请问 qǐngwèn, Don Allah. 英文 Yīngwén, Turanci. 小说 xiǎoshuō, littattafan }agaggun labarai. 在 zài, a ina. 几层 jǐ céng, hawa nawa ne. 卖 mài, sayar da.