Darasi na 24 A Kantin Sayar da Litattafai

 Hira da CRI
 
  • Duddubawa
  • Koyo
  • Yin Gwaje-gwaje
  • 正常播放     哪儿有大的书店?Nǎr yǒu dà de shūdiàn?
    Ina ne babban kantin littattafai yake? 哪儿 nǎr, wato ina, 有 yǒu, akwai, 大 dà, wato babba, 书 shū, littafi. 店 diàn, kanti, 书店 shūdiàn,kantin sayar da littattafai.
  • 正常播放  慢速播放  A: 哪儿有大的书店?
    Nǎr yǒu dà de shūdiàn?
    A ina ne babban kantin littattafai yake?
  • 正常播放  慢速播放  B: 去王府井看看吧。那儿有个不错的书店。
    Qù Wángfǔjǐng kànkan ba. Nàr yǒu gè búcuò de shūdiàn.
    Sai ki je titin Wangfujing. Akwai wani kantin littattafai mai kyau a can.