Darasi na 24 A Kantin Sayar da Litattafai
-
Maimaitawa
-
Muhimman Jimloli
-
 1. 我想买一个小冰箱。
Wǒ xiǎng mǎi yí gè xiǎo bīngxiāng.
Ina so in sayi wani }aramin firiji.
-
 2. 哪种质量好?
Nǎ zhǒng zhìliàng hǎo?
Wane irin ya fi inganci?
-
 3. 它的噪音特别小。
Tā de zàoyīn tèbié xiǎo.
Kwaramniyar wannan firiji ka]an ce.
-
 4. 别的店更便宜。
Bié de diàn gèng piányi.
Farashi a sauran kanti ya fi araha.
-
 5. 能用信用卡吗?
Néng yòng xìnyòngkǎ ma?
Ko ana iya yin amfani da katin banki?
-
 6. 能送货吗?
Néng sòng huò ma?
Ko za ku iya kai wa hajan a gidana?
-
 1. 哪儿有大的书店?
Nǎr yǒu dà de shūdiàn?
A ina ne babban kantin littattafai yake?
-
 2. 我要买本字典。
Wǒ yào mǎi běn zìdiǎn.
Ina son sayen wani }amus.
-
 3. 我想买本北京导游手册。
Wǒ xiǎng mǎi běn Běijīng dǎoyóu shǒucè.
Ina son sayen wani littafin ja-goranci na yin yawon sha}atawa a birnin Beijing.
-
 4. 请问英文小说在几层卖?
Qǐngwèn Yīngwén xiǎoshuō zài jǐ céng mài?
Ina ake sayar da }agaggen littattafai na Turanci?
|