Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yadda Xi Jinping yake mai da hankali kan zaman rayuwar jama'a
2020-11-06 15:11:05        cri

 

 

 

 

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taba bayyana cewa, " Ya kamata a mai da wasu kananan batutuwa masu alaka da zaman rayuwar jama'a a matsayin manyan batutuwa masu matukar muhimmanci." A shekarun baya, shi da kansa ya jagoranci wasu ayyukan da suka jibanci inganta rayuwar jama'a, irinsu magance barnatar da abinci, da raba shara bisa nau'ikansu daban daban, da kula da lafiyar idanun yara, da dumama dakuna a lokacin sanyi ba tare da gurbata muhalli ba, da kyautata yanayin ban daki a kauyuka, da daidaita harkokin wuraren kula da tsoffi, da makamantansu. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China