Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya yi kira da a gudanar da managarcin aikin kidayar jama'a don samar da ci gaba mai inganci
2020-11-02 20:36:28        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a gudanar da managarcin aikin kidayar jama'a, don samar da alkaluman kididdiga da za su ba da damar bunkasa ci gaban kasa.

Xi, wanda shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kuma shugaban hukumar zartaswar rundunar sojojin kasar Sin, ya yi wannan kira ne a Litinin din nan, yayin da ya shiga aikin kidayar kasar ta 7 da ke gudana a yanzu haka. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China