Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya jaddada muhimmancin zurfafa yin sauye-sauye a tsarin mallakar gonakin yankunan karkara a sabon zamani
2020-11-02 15:37:08        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana babban sakataren kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, ya jaddada aniyar daukar matakan zurfafa yin sauye sauye a tsarin tafiyar da ikon gonakin yankunan karkara a sabon zamani, domin bada fifiko wajen tabbatar da kare hakkin manoma da moriyarsu. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China