Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi ya aza furanni a gaban mutum-mutumin Deng Xiaoping dake Shenzhen
2020-10-14 18:52:29        cri

A yau ne, babban sakataren kwamitin koli na JKS, Xi Jinping ya aje kwandon furanni a gaban mutum-mutumin Deng Xiaoping a wurin shakatawa na Lianhuashan na birnin Shenzhen dake kudancin kasar Sin, don nuna girmamawa gare shi. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China