2020-10-13 21:01:26 cri |
A wani labarin kuma, asusun ba da lamuna na duniya(IMF) ya yi hasashen cewa, tattalin arzikin kasar Sin, zai bunkasa da kaso 1.9 cikin 100 a shekarar 2020 da muke ciki, karuwar kaso 0.9 cikin 100 kan hasashen da ya yi a watan Yuni, kamar tadda rahoton baya-bayan game da yanayin tattalin arzikin duniya ya nuna. (Ibrahim)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China