Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Matakan da Xi ya gabatar don kare lafiyar jama'a
2020-09-16 15:18:43        cri

 

 

A yau Laraba, an wallafa wani bayanin da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya rubuta, inda ya gabatar da wasu matakai don kara tabbatar da lafiyar jikin jama'ar kasar Sin. Matakan da ya gabatar sun hada da, daidaita tsarin kandagarkin cututtuka, da kyautata aikin ba da gargadi, da tsarin dakile annoba. Sauran sun har da yin amfani da magungunan gargajiya wajen dakile annoba, da daidaita dokoki masu alaka da lafiyar jama'a, da ci gaba da kokarin raya kimiyya da fasaha, gami da karfafa hadin gwiwar da ake yi tare da sauran kasashe a wannan fanni.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China