![]() |
|
2020-08-26 19:25:36 cri |
Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin kolin JKS, kana shugaban hukumar zartaswar rundunar sojojin kasar Xi Jinping, ya mika sabuwar turar 'yan sanda ta kasa ga rundunar a yau Laraba, yana mai kira ga jami'an rundunar da su zama masu biyayya ga jam'iyya, da bautawa jama'a, tare da kare doka da oda ba tare da son kai ba. Kaza lika ya bukaci 'yan sandan da su kasance masu cikakkiyar da'ar aiki. (Saminu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China