![]() |
|
2020-08-26 19:14:00 cri |
A yau Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping, da takwaransa na Rasha Vladimir Putin, sun aikewa juna wasikun taya murna, na bude shekarar hadin gwiwar kasashen su, a fannin kirkire kirkiren kimiyya da fasaha. (Saminu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China