Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An samu sabbin mutane 4 da suka kamu da COVID-19 a babban yankin kasar Sin
2020-07-06 09:22:37        cri

Hukumar lafiya ta kasar Sin, ta bayyana a yau Litinin cewa, ta samu rahoton sabbin mutane 4 da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a babban yankin kasar a jiya Lahadi, kuma daya daga cikinsu ya kamu da cutar ne a cikin kasar.

Cikin rahotonta na kulla yaumin, hukumar ta ce an samu rahoton wanda ya harbu da cutar a cikin kasar ne a birnin Beijing.

Ta kara da cewa, ba a samu rahoton asarar rai ba a jiyan. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China