Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dr. Aliyu Isa Aliyu: Dora muhimmanci kan raya ilimi ya sa kasar Sin ta samu babban ci gaba
2020-05-28 09:56:10        cri

Dr. Aliyu Isa Aliyu, dan Najeriya ne mai binciken ilimin lissafi a jami'ar SUN YAT-SEN dake birnin Guangzhou na kasar Sin. A zantawarsa da wakilinmu Murtala Zhang kwanan nan, ya bayyana cewa, kasar Sin tana dora muhimmanci sosai kan raya harkar ilimi, musamman a fannonin da suka shafi fasahar sadarwar zamani da fasahar kere-kere, wannan shi ne babban dalilin da ya sa kasar ta samu gagarumin ci gaba a wadannan shekaru. Saboda a cewar malam Bahaushe, ilimi shi ne hasken rayuwa.

Ga abun da Dr. Aliyu Isa Aliyu yake cewa.


 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China