Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Manyan taruka biyu na Sin suna baiwa kananan kabilun kasar muhimman damammaki
2020-05-25 14:15:27        cri

A yayin da aka bude manyan taruka biyu na kasar Sin wato taron majlisar wakilan jama'ar kasar Sin NPC da na majalisar bada shawara kan al'amurran siyasar kasar CPPCC na bana, lamarin ya janyo hankalin alummar kasa da kasa duba da irin tasirin tarukan wajen bunkasa cigaban kasa da yanayin zamantakewar alummar Sinawa.

Sama'ila Usman wani dalibi ne dan Najeriya dake karatu a jami'ar Lanzhou ta kasar Sin, ya bayyana ra'ayinsa game da tasirin wadannan muhimman taruka biyu wajen kyautata yanayin zaman rayuwar alummar Sinawa musamman wajen baiwa kananan kabilun kasar damammakin gabatar da manyan bukatun jama'arsu.

Ga karin bayanin da ya yiwa abokin aikinmu Ahmad Inuwa Fagam.


 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China