Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An bude taron shekara-shekara na majalisar bada shawara kan harkokin siyasar kasar Sin ta CPPCC
2020-05-21 15:24:55        cri

Da yammacin yau Alhamis aka bude taron shekara shekara na majalisar bada shawara kan harkokin siyasar kasar Sin ta CPPCC a birnin Beijing.

Shugaba Xi Jinping, da sauran shugabannin kasar Sin sun halarci bikin bude taro na uku na kwamitin majalisar CPPCC karo na 13, wanda aka gudanar a babban dakin taron jama'a.(Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China