2020-04-10 15:50:18 cri |
Yayin da al'ummar kasar ke komawa bakin aikinsu, kana masana'antu na ci gaba da gudanar da ayyukansu, tilas ne a tsaurara matakan sanya ido bisa doka kan ayyukan samar da kayayyaki, in ji shugaba Xi, wanda kuma shi ne sakatare janar na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kwamitin aikin sojin kasar.(Ahmad Fagam)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China