Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Adadin masu dauke da COVID-19 a Najeriya ya kai mutum 254
2020-04-08 21:10:19        cri
Cibiyar yaki da cututtuka ta Najeriya ko NCDC a takaice, ta ce adadin mutanen da suka rasu, sakamakon kamuwa da cutar numfashi ta COVID-19 sun kai mutum 6, yayin da yawan masu dauke da cutar a kasar ya kai mutum 254. Kaza lika cibiyar ta NCDC ta ce mutane 44 sun warke daga cutar.

Cibiyar ta bayyana hakan ne yayin taron karin haske da take gudanarwa duk rana, game da yanayin da kasar ke ciki don gane da cutar ta COVID-19. (Saminu Alhassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China