Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
WHO ta yi alkawarin taimakawa kasashen Afirka wajen yin kandagarkin cutar numfashi ta COVID-19
2020-02-24 10:38:13        cri
Babban darektan hukumar lafiyar duniya ta WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus ya halarci taron gaggawa da aka kira ta kafar bidiyo ranar Asabar a hedkwatar kungiyar tarayyar kasashen Afirka, inda ya bayyana cewa, a kokarin da ake yi na hana yaduwar cutar numfashi ta COVID-19 a wasu kasashen da ba su da tsarin kiwon lafiya mai inganci, hukumar WHO za ta hada kai da kasashen Afirka domin yin kandagarkin cutar numfashi ta COVID-19, da ka iya bullawa a nahiyar Afirka. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China