2019-11-07 15:19:28 cri |
Sakatare a ma'aikatar lafiya da kidayar jama'a ta kasar Malawi Bestone Chisamile, ya bayyana cewa, gwamnatin Malami za ta gudanar da wani karamin shirin yaki da kwayoyin cutar Ebola a gundumomin Karongo da Chitipa dake arewacin iyakar kasar.
Jami'in ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da aka fitar jiya Laraba. Ya ce, yadda cutar da barke a Jamhuriyar demokiradiyar Congo, ta sanya kasashen dake makwabtaka da ita, da yankin kudancin Afirka shiga cikin hadari.(Ibrahim)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China