Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Amurka ta kawo cikas ga ayyukan jami'an diplomasiyyar kasar Sin dake kasar
2019-10-17 19:55:31        cri

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Geng Shuang ya bayyana a gun taron manema labarai da aka saba yi a yau Alhamis cewa, majalisar wakilan Amurka ta ayyana karin wasu sharuda kan ayyukan da jami'an diplomasiyyar kasar Sin dake kasar suke gudanarwa, matakin da ya kawo cikas sosai ga ayyukan da suke yi a kasar, Sin na nuna matukar rashin jin dadinta ga wannan mataki na Amruka. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China