Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#China70#Wasan wuta ya haska sararin saman birnin Beijing
2019-10-01 21:35:22        cri

An shirya bikin raye-raye da kide-kide a filin Tian'an'men dake birnin Beijing na kasar Sin, a daren yau, a wani bangare na shagulgulan murnar cika shekaru 70 da kafa sabuwar kasar Sin. Inda aka yi nune-nunen wasan wuta masu launuka kala-kala da suka haskaka sararin saman birnin Beijing, nunin dake da matukar kyan gani. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China