![]() |
|
2019-09-17 19:51:14 cri |
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya sanya hannu kan dokar baiwa mutane 42, lambar yabo da karramawa ta kasa, a gabar da jamhuriyar kasar Sin ke cika shekaru 70 da kafuwa. (Saminu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China