Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Rundunar sojan kasar Sin tana nuna adawa da shirin Amurka na sayarwa yankin Taiwan makamai
2019-07-11 19:50:10        cri
Mai magana da yawun ma'aikatar tsaron kasar Sin Wu Qian ya bayyana cewa, rundunar sojan kwatar 'yancin al'umma ta kasar Sin ta bayyana rashin amincewa da ma adawa da shirin Amurka na sayarwa yankin Taiwan makamai.

Wu ya ce, kasar Sin ta gabatarwa bangaren Amurka da kokenta a hukumance kan wannan batu.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China