Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugabannin majalisar sojin Sudan da na masu zanga-zanga sun amince da kafa gwamnatin rikon kwarya
2019-07-05 19:00:45        cri
Shugabannin majalisar sojin Sudan, tare da shugabannin masu zanga zanga sun amince da shirin kafa gwamnatin rikon kwarya wadda za'a dinga karba karba a tsakanin bangarorin biyu.

Mohammed El Hacen Lebatt na kungiyar tarayyar Afrika ta AU, ya ce bayan kammala taro na kwanaki biyu, bangarorin biyu sun amince su kafa gwamnatin rikon kwarya da za su dinga karba karba wajen shugabancin ta tsakanin sojin da fararen hula.

Ya ce sassan biyu sun kuma amince da dage kafa majalissar dokokin kasar. (Saminu Hassan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China