![]() |
|
2019-06-20 11:03:31 cri |
Babban sakataren kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta Sin kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, bisa gayyatar da takwaransa Kim Jong-un ya yi masa, ya isa birnin Pyongyang, fadar mulkin koriyar ta arewa a yau Alhamis da tsakiyar rana, don fara ziyarar aikinsa a kasar. (Amina Xu)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China