Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya tashi zuwa Rasha don ziyarar aiki tare da halartar dandalin tattauna tattalin arzikin kasa da kasa na St. Petersburg
2019-06-05 11:03:55        cri
A Yau Laraba, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga nan birnin Beijing, don kai ziyarar aiki kasar Rasha bisa gayyatar da takwaransa na kasar Vladimir Putin ya yi masa, tare kuma da halartar dandalin tattauna batun tattalin arzikin kasa da kasa na St. Petersburg karo na 23. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China