Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban Sin da firaministan kasar sun mika sakon jaje ga kasar Rasha sakamakon hadarin jirgin da ya auku
2019-05-07 06:51:27        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da firaministan kasar Li Keqiang, sun mika sakon ta'aziyya ga takwarorinsu na kasar Rasha, sakamakon hadarin jirgin da ya auku a jiya Lahadi, wanda ya sabbaba rasuwar mutane 41.

Rahotannin sun ce jirgin saman fasinjojin ya kama da wuta ne tun daga sama, sa'an nan ya yi saukar gaggauwa a filin jiragen saman kasa da kasa na Sheremetyevo dake birnin Moscow.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China