Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban kasar Sin zai kai ziyara Rasha
2019-05-29 20:00:00        cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya shaidawa taron manema labarai da ya gudana a yau Laraba cewa, shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai kai ziyara kasar Rasha daga ranar 5 zuwa 7 ga watan Yuni bisa gayyatar takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin.

Haka kuma a lokacin wannan ziyara, shugaba Xi zai halarci taron dandalin tattalin arziki na duniya karo na 23 da zai gudana a birnin St.Petersburg.(Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China