Amurka ta dauki matakai 2 na yaki da ta'addanci a kasashe 2 na Afirka
Ranar 5 ga watan Oktoba, George Little, kakakin ma'aikatar tsaron kasar Amurka ya tabbatar da cewa, a ranar 4 ga watan Oktoba, sojojin Amurka sun shiga wani matakin yaki da dakarun Al-Shebab masu adawa da gwamnatin Somalia. An labarta cewa, a ranar 5 ga watan Oktoba kuma sojojin Amurka sun dauki matakin soja a birnin Tripoli, hedkwatar kasar Libya, inda suka kama Anas Al-Liby, daya daga mutanen da suka ce jagora ne a kungiyar AL-Qaeda.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku