in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi garkuwa da wasu mutane a Aljeriya
2013-12-09 15:20:43 cri


Ranar 16 ga watan Janairu, wata kungiyar masu tsattauran ra'ayi ta kai hari a harabar wata matatar iskar gas da ke gabashin kasar Aljeriya, inda aka yi garkuwa da mutane da dama, ciki had da wasu baki.

Ranar 17 ga watan Janairu kuma, rundunar sojan Aljeriya ta fara daukar matakin tsawon da ya shafe kwanaki 3, domin ceton wadanda aka yi garkuwa da su, inda aka harbe masu dauke da makamai 29, yayin da mutane 38 cikin wadanda aka yi garkuwa da su suka rasa rayukansu, ciki had da baki 37 da suka fito daga kasashe 8.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China