in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Umar Faruku Hassan Gashua
2020-07-29 09:45:42 cri

Ga sakon da mai sauraronmu Umar Faruku Hassan Gashua, Apapa, Lagos, Nigeria ya turo mana:

Assalamu Alaikum CRI Hausa ku mika min sakon gaisuwa zuwa ga abokaina kamar su:

Alhaji Ali Kiraji Gashua

Malam-Malam Mai Zanen Hula Gololo karamar hukumar Gamawa jihar Bauchi

Kawu Sabi'u Gurata Mai Kayan Mashina a bakin kasuwar Geidam jihar Yobe

Usman Mai Wake a kasuwar Gashua

Alhaji Madu Gashua Ma'aikaci a gidan Radiyon jihar Yobe (YBC) dake Gujba Road Damaturu babban birnin jihar Yobe Nigeria

Dr. Yusuf Kiraji Gashua

Malam Musa Grema Gashua, Malami a sashin nazarin harshen Hausa na Jami'ar Jihar Yobe dake a birnin Damaturu babban birnin jihar Yobe Nigeria

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China