in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Zabisonka# Ga sakon da mai sauraronmu Ukhashatu Abubakar Gusau daga Jahar Zamfarar Tarayyar Nigeria ya tura mana
2019-04-19 13:45:48 cri

#Zabisonka# Ga sakon da mai sauraronmu Ukhashatu Abubakar Gusau daga Jahar Zamfarar Tarayyar Nigeria ya tura mana:

"Assalam alaikum Sunana Ukhashatu Abubakar Gusau Jahar Zamfarar Tarayyar Nigeria. Da farko ina isarda sakon gaisuwata ga dukkanin ma'aikatan sashen Hausa na China Radio International, bayan haka ina gaishe da babban abokina Abdulmalik Saidu Maibiredi Gusau jahar zamfara, haka ma ina gaishe da Activist Muhammad Lawal Gusau M baban Yusrah Gusau, murtala Muhammad Bello Gusau, hafizo Balarabe Gusau da dukkanin masu sauraren wannan gidan Redia Mai albarka a sassan duniya da fatan Allah ya kara dankon zumunci a tsakanin Mu da ku, ya kara daukaka wannan gidan Redio Allah kuma ya albarkace sa amin."

Za ku iya tura sakonnin #Zabisonka# zuwa ga e-mail din mu: hausa@cri.com.cn, kuma za ku iya ba mu hotunanku tare da sakon don mu nuna su a nan, mun gode.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China