in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Zabisonka# Ga sakon da mai sauraronmu Abdulkadir Ibrahim ya tura mana
2019-04-12 19:47:42 cri

#Zabisonka# Ga sakon da mai sauraronmu Abdulkadir Ibrahim ya tura mana:

"Zuwa ga sashen Hausa na CRI Beijing,

Bayan gaisuwa mai tarin yawa dafatan dukkanin ma'aikatan sashen Hausa na CRI Beijing suna cikin koshin lafiya Ameen.

Bayan haka dalilin rubuto wannan imel domin in mika muku hotunana domin shafinku na zumunta na facebook, ga gaisuwa ta zabi sonka Zuwa gurin dan uwana Malam Nuradden Ibrahim Adam Kano, Malam Salisu Dawanau. Ali kiraji, Malam Bello sokoto, Muhammad gargajiga. Malam Sunusi Chen, Malam Zhang Murtala. Malama Kande Gao, Lubabatu, Malam Bello Wong, Malama Amina da Maryam, da dukkanin ma'aikatan sashen Hausa na CRI Beijing, gaisuwa ta musammam zuwa ga Rukayya Aliyu Azare, iyalan marigayi Alhaji Ibrahim Adam mai ishiriniya. Da iyalan Abdullahi Danhadeja dusuke birnin Kanon Dabo,

Nagode sosai,

Naku a kullum,

Abdulkadir Ibrahim Great Wall CRI Listeners Club Kano State Nigeria"

Za ku iya tura sakonnin #Zabisonka# zuwa ga e-mail din mu: hausa@cri.com.cn, kuma za ku iya ba mu hotunanku tare da sakon don mu nuna su a nan, mun gode.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China