in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Zabisonka# Ga sakon da mai sauraronmu Inspector Ado Lawal Misau daga Itas division jahar Bauchi Najeriya ya tura mana
2019-04-12 18:34:38 cri

#Zabisonka# Ga sakon da mai sauraronmu Inspector Ado Lawal Misau daga Itas division jahar Bauchi Najeriya ya tura mana:

"Assalamalaikum, sashin hausa na CRI a mika mun sakon gaisuwa da fatan alhairi daga Inspector Ado Lawal Misau Itas division jahar Bauchi Najeriya zuwa ga Shugaba Babangida kdd mai taya tashar mota Misau da Abubakar Kawu Gir-Gir da Sajen Baba Garba Jamaare Division da Rukkaiya Abdullahi Itas BRCFM Azare da Abdullahi photo Garado da Magaji mai Rake tashar katako Jamaare da Umar maigyaran rediyo Itas da da Prince Tasi bin Abdullah Azare da camarade Saidu Dahuwa Azare da da Magaji mai yankan farche Garado da Fatima Aliyu Goshi Misau da Muazu sakatare kajuwai da Ali Keja Gadau da Ali Kura Misau dafatan duk sananan chikin koshin lafiya."

Za ku iya tura sakonnin #Zabisonka# zuwa ga e-mail din mu: hausa@cri.com.cn, kuma za ku iya ba mu hotunanku tare da sakon don mu nuna su a nan, mun gode.

 

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China