in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sanusi Isah Dankaba,Nasarawa state,Nigeria
2019-01-16 08:39:49 cri

Zuwa ga Sashen Hausa Radio CRI,

bayan gaisuwa tare fatan dukkanin ma'aikatan sashen hausa na CRI kuna cikin kushin lafiya Allah yasa haka amin summa amin. kwana dayawa ban rubuto maku wasika ba amma kullum ina tare da tashar ku ta sashewn hausa. lalle shirye shiryen ku suna ilmantar dani a ko yaushe musamman labarun duniya game da kasar sin da nahiyar mu ta africa, Allah yakara zumunci tsakanin mu da ku CRI hausa. babban dalilin dayasa na rubutu maku maku wasikar email a yau shine innuna farin ciki na dandane da wani labari danaji cewa kasar sin zata tallafawa Nijeriya da taimako akan fanin tsaro wato kan yakin da nijeriya takeyi da yan taddar boko haram gaskiya wannan sanarwar gwamnatin sin ta burge ni sosai, kuma Allah yasa ayi cikin nasara amin.

daga karshe ga hotona da na turu maku domin kusashi a shefin ku na zumunta wanda kuke wallafa hotonan masu sauraron ku.

wassalam daga Sanusi Isah Dankaba

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China