in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muna son ji ra'ayoyinku
2018-03-02 11:26:46 cri
Assalamu alaikum!

Za a kaddamar da taron majalissar wakilan jama'ar kasar Sin ta wannan shekara a ranar 5 ga watan Maris, gami da taron majalissar ba da shawara kan harkokin siyasar kasar a ranar 3 ga watan mai zuwa. Da fatan za ku mai da hankali kan labarai da shirye-shiryen da muka gabatar ta FACEBOOK, da shafin intanet namu, da kuma rediyonmu.

Kuma, Muna son ji ra'ayoyinku kan harkokin taruka biyu na kasar Sin, kuma za ku iya aiko da sakon murya ta wayar tarho a kan lamba kamar haka, 009861068892055, sai mun ji daga gare ku.

Sashen Hausa na CRI

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China