in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ra'ayina akan shirin kasar Sin na 'Ziri daya da hanya daya"
2017-04-28 15:12:27 cri
Ra'ayina akan shirin kasar Sin na 'Ziri daya da hanya daya", wanda gidan rediyon china Radio International wato CRI, yashiya domin masu sauraron sa suka ru-tare da samun illmi akan wannan shiri na kasar sin da sauran kawayen tan a duniya baki daya, da zai guda na a birnin bejing na kasar sin.

Bashakka acikin shakarar 2013 na sauran wa shiri a sashen hausa na cri, inda shugaban kasar sin wato mr. xi jinping ya yayi dogon jawabi maisosa rai wanda yanuna ma duniya karare dacewa kasar sin nabu katar samar da hanyar cigaban kasa shen duniya ta fannoni daban daban, domin cigaban tattalin arzikin duniya tareda samar da dai daito ta fannoni dad ama a duniya musamman nahiyar Asia, Turai da Afrika, baki daya. Ta hanyar 'Ziri daya hanya daya'

Bazan mantaba a ranar 7 ga watan satunban na shekarar 2013 shugaban kasar sin Mr. xi jinping ya gabatarda wani jawabi a jamiar nazarbayer ta kasar zakstan inda ya ga batarda shirin hadin kai don raya 'Zirin tattalin arziki da ke kan han yar siliki' wato zirin hadin gwiwa da yankin tattalin arzikin asiya da pacific a gabas, tare kuma da yankin tattalin arzi kin turai a yamma. Domin samun sakamako mai rau tsakanin sin da sauran kasashon asiya turai da afrika a cikin hanyar siliki wato 'Ziri daya hanya daya'

Bayan wanna shugaban kasar sin mr xi jinping, ya sake nanata batun shirin 'ziri daya hanya daya' a watan okroba a lokacin da ya kai ziyara a kungiyar kasashen kudu masu gabashin asiya asean, inda ya yagabatan da raya 'Hanyar siliki a teku a karni na 21' wadda ta hada hanyar siliki da ta kasashen kungiyar ASEAN da ta kasance ginshookin na ingenta cigaban yan kunnan da ke dab da cibiyar, inda aka hada kan batutuwan nan biyu har aka hai far da babban showarar 'ziri daya da hanya daya'

Bashakka kasar sin tan a maida hanka linta so sai waje samai da dorewar hadin gwiwa tsakanin kasashen duniya musamman nahitar asiya da turai da kuma kasashon mu masu tasowa na Afrika ako da yaushe tare da samar da cikanken tsaro ta kowace hanya, a kar kashin wannan tsari na 'Ziri daya honya daya' domin kare kasashen da cikin wannan shiri waje kare su daga tane haren ta addanci tare da samar da hadin kai tsakanin kasar sin da abokanin huldarta da ke cikin wannan manufar siliki, wato 'Ziri daya banya daya'

Shirin 'Ziri daya hanya daya' shirine na gwannatin kasarsin jammiyar kwaminis ta kasarsin a kar kashin jagoranci mr xi jinping. Maital ke 'Inganta hadin gwiwa tsakanin kaseshen don raya shirin 'Ziri daya da hanya daya a kokarin samun nasara da ci gaba – na bai daya' da hadin gwiwa kasashe da daman a duniya musamman kasashan asiya turai da na hiyar mu ta Afrika shirin 'Ziri daya da anya daya' shine keda manyar fannoni hadin gwiwa kasa da kasa, da suka hada da, kara yion hadin gwiwa yayin da ake tsara manufofin kara yin mu;amala yayinda ake tsara manufofin zai tabbatar da aiwatar da shirin 'Ziri daya hanya' Inda yakamata a kara yin hadin gwiwa a tsakan gwamnatocin kasa da kasa da kafa tsarin muamala a tsakanin gwannatocin kasa da kasa.

2. Ziri daya da hanya daya' sunyi hadin gwiwa kan gina ayyukan more rayuwa fannin kan gina ayyukan more rayuwa na kasada kasa

3. 'Ziri daya da hanya daya' samarda ciniki tsakanin kasa da kasa cikin sauki tareda bada muhammanin hadin gwiwa teakanin kasashen membobin 'ziri daya da hanya daya' na kasar sin.

4. 'Ziri daya da hanya daya' ya tabbatarda samar da hadin wiwarta dannonin kudi tse kanin manyen daulolin duniya kamar su asaya turai da Africa, tare da tembatarda hadin gwiwar tattahin Arzikin ta fannin kudi da tsarin lamuni na shirin ziri daya da hanya daya' na kasar sin.

5. Shirin 'Ziri da hanya daya' na kokarin samar da fahimtar juna tsakanin jama'a na kasa da kasa domin samar da zaman ta kewar alumai kase da kasa cikin lumana tare da tabbatar da cigaban aladin kasashen bakidaya ta hayar shirin "Ziri daya da hamje dayi na kasar sin.

Daga Karshe, Shirin 'Zirin tattalin arziki na hanyar siliki 'na kasar sin wata kaface ta ciga ban kasashen duniya ta fannoni tattalin da ziki tsakanin kasar sin da kasashen mu na Africa, asiya da turai, wanda shugaban kasar sin mr. xi jinping ya gabatar a cikin shekara ta 2013 a jami'ar nazarbayar da ke kasar kazakhtan, wannan yana da tannoni masu muhim manic da suka hada da tuntubar june akan manufofin rasarsin tareda rashin saka shiga ta fannin cinikayya da hada juna da honyoyin tatta lin arziki da kuma samarda mu'amula a tsaka nin alummar kasashen daban daban da kasar sin baki daya.

Harwayau kasar sin samar da ka idajin na shirin 'Ziri daya hanya daya' fanin yaushawar wani da juna domin raya yanki tare da suka shafiu kasa shen da abin yo shafa da suke hada da asiya, turai da kuma nafiyarmu ta Africa baki daya wannan shine ra'ayina naku maisauranan ku ako da yaushe.

Bello Abubakar Malam Gero

Shugaba Kungiyar Masu Sauraro

Redeyen Kasar Sin ta Jahar

Sokoto

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China