in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar minista Wang Yi na kasar Sin a kasata Najeriya
2017-01-16 09:01:06 cri
Ina mai matukar jinjina ga shuwagabannin jammaiyar kwaminis na kasar sin saboda samarda hadandiyar dangantaka tsakanin gwabnatocin kasata Nigeria dakuma gwabnatin kasar sin maibintafarkin kwaminasanci wajen samarda yarjejeniyar hadinguiwar samarda cigaban kasata Nigeria inda kasar sin tasamarda muhimmiyar hanyar samarda cigaban kasarmu Nigeria tafannoni dadama India kasar sin tasaka jari Na kwatan kwacin dalar amurka biliyan 23 nafarko takoma sa was dalar amurka biliyan 22 wadanda akecin aikinsu ahalin yanzu harwayau zuwan ministankasa Na harakokinwajen sin zaakomasa was dalar amuruka biliyan 40 domin tabbatarda shifida wadansu ayukana musamman.

Bashakka kasar sin tana nuna kauna tareda same.Arda dawwamanmen tattalin arziki akasata Nigeria fatarmu asamikarincigaba tsakanin kasar sin da kasata Nigeria dama kasashenmu Na afrika bakidaya nagode.

Bello Abubakar Malam Gero.

Kmscri ta jihar sokoto.

Nigeria.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China