in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Ni da CRI# Gidan rediyon CRI yana kokarin kulla hadin gwiwa da kafofin yada labarai
2016-09-02 14:49:57 cri
Tun daga shekarar 2005 zuwa yanzu, gidan rediyon kasar Sin CRI yake kokarin yin nazari don bullo da wata sabuwar kafar yada labarai ta zamani a duniya, matakin da ya kara bunkasa shirye-shiryen rediyo da na telibijin, da jarida, da yanar gizo, da APP da sauransu. Ya zuwa karshen shekarar 2015, CRI yana watsa shirye shiryen rediyon na tsawon sa'o'i 248.11, da shirye shiryen telibijin na tsawon sa'o'i 42.17 ta harsuna 65 a kowace rana, yayin da ya gabatar da shirye-shiryen rediyon na tsawon sa'o'i 5587.9, da shirye shiryen telibijin na tsawon sa'o'i 1156.63 da tashar yanar gizo da wayar tarho, da Facebook da sauransu a kowace rana.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China