in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wadanda suka ci gasar kacici-kacicin faya-fayan bidiyonmu game da abincin halal na kasar Sin
2015-05-18 16:41:34 cri

A farkon wannan shekara ne sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin CRI ya gabatar da wasu faya-fayan bidiyo guda 9, dangane da abincin halal na kasar Sin a shafinmu na Facebook, tare da tambaya kan ko wane faifan bidiyo.

Bayan tantance wadanda suka shiga wannan gasa mun zabi masu sauraronmu 18, da suka ba da amsoshi mafiya kyau, da masu sauraronmu 2, da suka fi rarraba wadannan bidiyo ga abokansu ta shafin Facebook, domin ba su kyaututtuka.

Muna kira ga wadanda suka yi nasara a wannan gasa da su aiko mana da cikakken sunayensu da adireshinsu da kuma lambobin wayar salula kafin ranar 1 ga watan Yuni na wannan shekara,don aiko musu da kyaututtukan da suka lashe~~~

Ga sunayen Wadanda suka ci gasar kacici-kacicin faya-fayan bidiyonmu dangane da abincin halal na kasar Sin:

Sabiqu Shareef

Rabiu Biyora

Bilkisu Inuwa J.

Anwar Muhammad Gaidam

Mustapha Tanko Gyaranya

Salisu Dawanau

Umma Illiyasu-mohammed

Ishaq Muhammad Dorayi

Malami Adamu

Anas Saminu Ja'en

Shuaibu S. Fada

Muhammad M. Saleh Ramadam

Hassan Lawan Koli

Uamar Idirisa Bappa Askira

Alh Sabo Bawa Bako

Ali Kiraji

Musa Ibrahim Abba

Hauwa Abubakar

Nuraddeen Ibrahim Adam

Auwalun Dabai Unguwa Uku

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China