in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ga wani hoton da Abdulkadir Ibrahim G.C.L.C Kano ya dauka
2014-09-13 15:56:35 cri

Malam Murtala ga wannan hoto ina son shafin zumunta facebook na sashen Hausa su sa, domin masu sauraro su ga irin gudunmawar da kasar Sin ke bawa Najeriya, wannan daya daga cikin uku na gadar sama da kamfanin kasar Sin na TEC yake yi a jihar Kanon Dabo, mu 'yan asalin jihar Kano ba'abin da za mu ce ba da godiya tare da murna, kuma muna tare da kasar Sin. Na gode Abdulkadir Ibrahim G.C.L.C Kano.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China