in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
World Cup 2014
2014-07-11 16:27:02 cri

Jiya gaskiya kasar brazil tayi abin kunya. Babu wanda ya zata za'a iya jefa ma brazil kwallo har sau bakwai a raga. Kwallon kafa baya da tabbas. Ina ga wasan karshe zai zama tsakanin Germany da Netherland.

daga Aliyu Tanimu a Nijeriya

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China