
Wani sako daga mai sauraronmu Mustapha Ali Busuguma: Godiya ta musamman ga sashen hausa na Gidan Rediyon Kasar Sin. Na samu sakon radio da kuka aiko min kamar yadda kuka gani a hotonnan ni da abokina muna sauraron ku a kullum. Gaisuwa ta musamman ga ma'aikatan gidan rediyo gaba daya.